iqna

IQNA

masallacin quds
IQNA - Ma'aikatar bayar da agaji ta birnin Qudus ta sanar da cewa, duk da cikas da hargitsi da gwamnatin sahyoniya ta ke fuskanta, Falasdinawa dubu 80 ne suka gudanar da sallar Juma'a ta farko ta watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3490816    Ranar Watsawa : 2024/03/16

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta fitar da sanarwa inda ta jaddada cewa masallacin Aqsa yana matsayin jan layi ga musulmi.
Lambar Labari: 3487229    Ranar Watsawa : 2022/04/28

Tehran (IQNA) a ci gaba da keta alfarmar masallacin Quds da yahudawa ke yi, a yau ma sun sake kaddamar da wani farmakin a kan wannan masallaci.
Lambar Labari: 3487200    Ranar Watsawa : 2022/04/21

Tehran (IQNA) A yau dusar kankara ta rufe masallacin quds da harabarsa
Lambar Labari: 3486874    Ranar Watsawa : 2022/01/27

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Jordan ta yi Allawadai da furucin gwamnatin Isra'ila na halasta gina wani wurin bautar yahudawa a cikin harabar masallacin Quds
Lambar Labari: 3486625    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) babban limamin masallacin Quds ya kirayi musulmi mazauna birnin Quds da su taru a cikin masallacin a ranar Talata mai zuwa ranar Maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3486438    Ranar Watsawa : 2021/10/17

Tehran (IQNA) shugaban kiristocin Quds ya bayyana cewa, ba za su taba amincewa da keta alfarmar masallacin Quds da yahudawan Isra'ila suke yi ba.
Lambar Labari: 3486378    Ranar Watsawa : 2021/10/03

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Quds mai alfarma tare da keta alfamar masallacin.
Lambar Labari: 3486109    Ranar Watsawa : 2021/07/15

Tehran (IQNA) Babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar a kasar Masar ya bai wa yahudawan sahyuniya amsa ka da’awar da suke yi dangane da masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485933    Ranar Watsawa : 2021/05/20

Tehran (IQNA) duk da irin tsauraran matakan tsaro da Isra'ila ta dauka dubban musulmi sun gudanar da sallar idi a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485915    Ranar Watsawa : 2021/05/15

Tehran (IQNA) jami'an tsaron yahudawan Isra'ila sun kaddamar da mummunan farmaki a daren jiya a kan masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3485894    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) ranar Quds ta duniya ta nuna cikakken goyon baya ga al'ummar Falastinu da kuma fata kan 'yantar da masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485888    Ranar Watsawa : 2021/05/07

Tehran (IQNA) an bude wani kamfe da baje koli mai taken Falastinu ba ita kadai take ba da nufin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu da kuma kare masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485865    Ranar Watsawa : 2021/05/01

Tehran (IQNA) an samar da wata manhaja ta ziyarar haramin Makka da Madina da masallacin Quds a yanar gizo a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485784    Ranar Watsawa : 2021/04/05

Tehran (IQNA) an yi gargadi dangane da irin hadarin da masallacin quds mai alfarma yake fuskanta daga yahudawa masu tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485783    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Tehran (IQNA) an dage ziyarar da firayi ministan Isra'ila ya shirya gudanarwa a kasar UAE a yau saboda wani sabani da ya kunno kai tsakanin Isra'iila da Jordan.
Lambar Labari: 3485738    Ranar Watsawa : 2021/03/12

Tehran (IQNA) jami’an tsaron Isra’ila dauke da muggan makamai sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485577    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Tehran (IQNA) Falastinawa sun nuna fushinsu a  kan wasu larabawan Bahrain da UAE da suka ziyarci Isra’ila domin yawon shakatawa.
Lambar Labari: 3485476    Ranar Watsawa : 2020/12/20

Tehran (IQNA) Babban malami mai bayar da fatawa a birnin Quds ya yi Allawadai da kakkausar murya kan keta alfarmar masallacin aqsa mai alfarma da yahudawa suke yi.
Lambar Labari: 3485468    Ranar Watsawa : 2020/12/17

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta yi gargadi dangane da irin matakan tsokana da yahudawan Isra’ila suke dauka a kan wurare masu tsarki na musulmi.
Lambar Labari: 3485422    Ranar Watsawa : 2020/12/02